Yan Sanda Sun Kama Mai Safarar Miyagun Kwayoyi Daga Lagos a Garinn Kano


Yan sandan jihar Kano ta kama wani matashi mai shekaru 22, Stanley Arinze kan zargin safarar miyagun kwayoyi nau’in Tramdol daga jihar Lagos zuwa Kano da darajarta takai naira miliyan 17. Mai magana da yawun…

Read More...

Zan yi Aure, Idan lokaci ya yi – Inji Hadiza Gabon


Shaharariyar jarumar Kannywood, Hadiza Gabon, ta ce tana so ta yi aure amma lokaci ne kawai bai yi ba. Ta fadi hakan ne a lokacin da take hira da BBC Hausa, Hadiza ta ce aure…

Read More...

Yan Boko Haram Hudu Sun Mika WUya Ga Sojoji


Wani babban jigo a kungiyar Boko Haram, Konto Fanami da kuma wasu yan ta’adda guda uku sun mika wuya ga rundunar sojin Najeriya a ranar Litinin. Mai magana da yawun rundunar Birgediya Janar Sani Usman…

Read More...

Gyara kayanka – munafunci


Assalamu alaikum warahmatullah Amincin Allaah ya tabbata a gareku ma’abuta wannan gida namu mai albarka na fitila24 Ahar kullun fatan wannan gida na fitila24 shine “Ilmantarwa fadakarwa kai harmada nishadintarwa da kokakin kawo muku abinda…

Read More...

Hausa da Hausawa – Episode 6 – QASAR HAUSA.


Farfajiyar qasar Hausa ta mamaye yankin tsakiyar Sudan. Daga arewa kuma ta yi iyaka da Azbin cikin jamhuriyar Nijar da kuma hamada, daga kudu kuma ta yi iyaka da qasar Benin da wasu garuruwan Gwarawa…

Read More...

Hausa da Hausawa – Episode 5 – ASALIN SANA’OIN HAUSAWA


Sana’ar noma ita ce babbar sana’ar hausawa, sabo da ingancin noma; hausawa ke wa sana’ar noma kirari da cewa, “na duke tsohon ciniki kowa yazo duniya kai yatarar”, Akwai kuma wasu sana’o’in kamar su sha’anin…

Read More...

Wurare 10 da za’a iya koyan Computer Programming


A rubutun mu na baya ne muka sanar da ku amfani koyon Computer Programming a wannan zamanin da muke ciki. Domin a yanzu, kusan komai da mutane ke amfani da shi na bukatar programs da…

Read More...

Mimbarin Jumma’a – Yaya halinmu yake a bayan Ramadan


KHUDUBAR MASJIDIS SALAFIYYA BIU BORNO STATE: 06/SHAWWAL/1438HJRY 30/JUNE/2017MLDY TOPIC= [[YA YA HALINMU YAKE BAYAN RAMADAN?]] ***MATASHIYA: ALLAHU AKBAR! Mun kasance a jiya jiyannan muna jiran WATAN RAMADAN, To RAMADAN yazo har ya wuce tamkar walkiya,…

Read More...

Birnin masoya – soyayyar yan’uwa B


Assalamu alaikum ‘yan’uwa ‘yan’albarka ma’abota jimirin bibiyar wannan gidanamu mai albarka (Fitila24). Gidan da yai shahara wajan ilmantar, fadakar, gamida nishadantar da al’umma, musamman ma’abota ziyartar sa (Fitila24.com). Toh yauma kamar kullaum, gashi Allah ya…

Read More...

Gyara kayanka – Gaskiya


Assalamu alaikum Barkanmu da warhaka, barkanmu da sake saduwa a wannan shirinnamu na GYARA KAYAKA A wannan mako shirin namu zai mana bayanine akan “GASKIYA” Me cece GASKIYA..? Shin GASKIYA tanada riba/fa’ida..? Meye ribarta/fa’idarta..? Meye…

Read More...

Hausa da Hausawa – Episode 4 – Bahaushe tun a shekarar 1300s


An bayyana Bahaushe a CNHN (2006), shi ne haifaffen mai magana da Harshen Hausa. A taqaice Bahaushe shi ne mutumin da aka haifa ko ya tashi cikin Hausawa. Kuma yana magana da Harshen Hausa. Al’adunsa…

Read More...

Dan Masanin Kano Maitama Sule Ya Rasu


Allah ya yi wa Dan masanin Kano Alhaji Yusuf Maitama Sule rasuwa a ranar Litinin da safe bayan ya sha fama da jinya. Wata majiya daga iyalansa ta tabbatar da rasuwar, amma babu wani karin…

Read More...

Computer Programming: Shin, Yana Da Wuyar Koyo?


‘Yan mintuna ne kadan suka wuce sha biyun dare, mata da ‘ya ‘ya sun dade da yin barci. Amma yin barci ba nawa bane, domin dole ne in gano abin da ya sa code da…

Read More...

Yadda Za’a Shiga Domin Yin Jarrabawar Tantancewa N-Power


Ga duk wadanda zasu fara jarrabawar tantancewa ta shiga shirin Npower, yau ne Ranar Da za’a fara jarrabawar, kuma kamar yadda muka sanar daku a jiya, wadanda zasu fara jarrabawar sune wadanda suka zabi bangaren…

Read More...

Dan Najeriya Ya Harbe Mutane Shida a Wani Asibiti a New York


‘Yan Sanda Birnin New York da ke Amurka su ce wanda ya harbe mutane shida a asibitin Bronx-Lebanon Hospital Centre, dan Najeriya ne. Henry Michael Bello ya harbi mace daya har lahira a bene na…

Read More...

Nishadi – Anji Kunya


Wani saurayi ne yaje gaishe da sirikansa. Bayan ankaishi falo sun gaisa da sirikan nasa, da yan’uwan budurwar, sai aka kawo masa cin~cin da drinks. Amma yaki sha akayi juyin duniya dashi dan yaci cin~cin…

Read More...

‘Yan Bindiga Sun Harbe Wani Jami’in EFCC


Wani babban mai bincike da ke aiki da hukumar EFCC ya tsalake rijiya da baya yayin da wasu ‘yan bindiga suka bude masa wuta a garin Port Harcourt, a Jihar Rivers. ‘Yan bindiga sun bude…

Read More...

N-Power Zasu Fara Jarrabawa Ranar Asabar 1 Ga Watan Yuli 2017


Gwamnatin tarayya ta bayyana ranaku da za’a gudanar da jarabawan gwajin sabbin wadanda suka cike fom din shirin samar da ayyuka na N-Power. A ci gaba da shirin daukan ma’aikata da gwamnatin ke yi dan…

Read More...