Author Archive

360 Security: Ingantarciyar Kariya Ga Wayar Andriod

Assalamu alaikum. Barka mu da warhaka. Allah (SWT) Ya sake kawo mu wani makon inda za mu Kara kawo muku shirin Ilimin Kwanfuta. Makonin baya shirin ya kawo muku Muhimman App na Tsaro Guda

Yar Da Ake Amfani Da Shiga A Na’urar Sada Zumunta Na Zamani – Twitter

Assalamu alaikum, barkanmu da sadduwa a cikin wannan shirin na ilimin kwamfuta wanda yake zuwa muku a kowani rana irin ta yau (Alhamis). A yau shirin ya zo muku da bayanai ne akan daya

Muhimman APPs na Tsaro Guda Biyar ta Kwamfutar Hannu ko Wayar Android

Lokacin da aka fara sarafa da samar da kwamfutar hannu da waya, ba a wani damu da maganar tsare shi ba a da domin a wancan lokacin, yawanci kira ne da aika sakon sms

Ilimin Computer (Gabatarwa)

Assalamu alaikum ‘yan’uwa daliban ilimi barkarku da kasancewa a wannan ginadamu mai tarin albarka, gidan ilmantar da al’umma gami da fadakarwa. Muna farin cikin gabatar muku da shiri ILIMIN NA’URA MAI KWAKWALWA wato computer

PANADOL MAGANIN ZUNUBAI: FITOWA TA 4

Bita: Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, Kano. MAGANGANUN MAGABATA NA KWARAI DANGANE DA ISTIGHFARI An karbo hadisi daga Nana A’isha, Allah Ta’ala Ya kara yarda a gare ta, Matar Manzon Allah, sallallahu alaihi wa sallama,

Taskar So 2

Assalamu alaikum barkarmu da sake saduwa a wannan shiri namu mai farin jinin masoya (Taskar So), in da muke tattaunawa akan SO da danginsa, da ‘yayansa. In bamu mantaba a shirinmu daya gabata mun

Matasanmu a Jiya da jau 2

Assalamu alaikum yan uwa ma’abota albarka, barkarmu da sake saduwa a wannan shirinamu “Matasanmu a jiya da yau” kirkirarran shiri dan MATASAMU. A shirin daya gabata, mun ji wadanda ake kira da matasa. Sannan

TAKADDAMA DA HANYOYIN SASSANTAWA FITOWA NA 8: SALON SARRAFA TAKADDAMA II

Mataki na Biyu (2) Duk da yake kowa yana da hanyar da yake bi wajen warware takaddama, ana iya kasa hanyoyin zuwa kashi uku kamar haka. Gujewa takaddama Fito na fito ko fada Warware

TAKADDAMA DA HANYOYIN SASSANTAWA FITOWA NA 7: SALON SARRAFA TAKADDAMA

Mataki na Farko Akan shiga halin takaddama ne idan bukatu ko damuwar mutum biyu ko fiye da haka suka babanta kuma suka kasa daidaituwa. Domin tantance hanyoyin da mutane suke bi wajen SARRAFA takaddama

TAKADDAMA DA HANYOYIN SASANTAWA FITOWA NA 6: MATAKAN HARGITSI

  Matakin Farko (Ruruwar wutar Hargitsi) A wannan mataki ne matsaloli suke fara tasowa kuma abubuwan dab a a dauke su da muhimmanci ba a da yanzu suke zama manyan batuttuwa masu tsanani. Alamomin

TAKADDAMA DA HANYOYIN SASANTAWA FITOWA NA 5: YANAYIN FAHIMTAR KOWANE MUTUM

Abin nufi a nan shine akwai bambanci game da yadda muke gani ko muke fahimta ko fassara al’amura. Wannan bambanci na fihimta yana iya haifar da rashin jituwa ga mutum ko ga mutane ta

TAKADDAMA DA HANYOYIN SASANTAWA FITOWA NA 4: ABUBUWAN DA SUKE HADDASA TAKADDAMA

Kamar yadda aka yi bayani, takaddama abu ce wacce bat a da makawa, wato dole ne ta yi ta faruwa. A kowace rana kowane mutum yana fuskantar takaddama akalla sau biyu ko uk a

TAKADDAMA DA HANYOYIN SASANTAWA FITOWA NA 3: IRE-IREN TAKADDAMA

Yana da muhimmanci mu san ire-iren takaddama da muke tunkara a al’ammuranmu nay au da kullum. Akwai ire-iren takaddama da yawa, amma za mu takaita bayani ne a kan wadannan: Takaddama tsakanin mutum da

TAKADDAMA DA HANYOYIN SASANTAWA FITOWA NA 2: CANJE CANJEN TAKADDAMA

Yawancin mutane idan suka ji wannan kalma “Takaddama ko Hargitsi” abin da ke shiga zuciyarsu shine yaki, ko fada, ko mahawara, ko yamutsi, ko damuwa, ko farmaki da sauransu. Mukan dauki takddama kamar wani

TAKADAMA DA HANYOYIN SASANTAWA – FITOWA TA 1: BAYANAI

FITOWA NA 1: BAYANAI Godiya ta tabbata ga Allah wanda Ya halici dan Adam daga babu kuma ya sanya masa dabara, hankali da hikima. Tsira da aminci su tabbata ga manzon Allah (S.A.W). Wannan

MANYAN HANYOYIN SAMUN GAFARA DA RAHAMAR ALLAH GUDA UKKUNE

1 INGANTACCAN TAUHEEDI wato kadaita Allah acikin bauta da ayyukansa da sunayansa da siffofinsa da kuma koyi da biyayya ga Annabi s.a.w acikin ibada da dukkan rayuwa. 2 YAWAITA TUBA DA ISTIGHFARI Wato ka

ZUMUNCI

Zumunci, wani halattaccen mu’amala ce daya dakko usuli tun halittun farko. Yana da mahimmanci da alheri a cikin sa. Saboda mahimmancin sa Allah SWT Yace “Ya yanke Rahamar sa ga duk wanda ya yanke

FALALA 15 WADANDA MAI KARATUN ALQUR’ANI YAKE DASU A WAJEN ALLAH:

1. Mutanen Alqur’ani sune Mutanen Allah – in ji Manzo(saw). 2. Allah zai ‘daga darajojinka a duniya da lahira. 3. Alqur’ani zai zama Hujjah a gareka a ranar Lahira. 4. Idan ka karanta Alqur’ani