Author Archive

Janaba

KHUDUBAR MASJIDIS SALAFIYYA BIU BORNO STATE: 23/03/1438-HJRY 23/12/2016-MLDY TOPIC= [HUKUNCE HUKUNCEN JANABA] ***** MUQADDIMA ***** Ina muku wasiyya da ni mai magana muji tsoron ALLAH SW, shi dayane da bashida kishiya! Shugabane da babu

Mimbarin Juma’a – Ashura

KHUDUBAR MASJIDIS SALAFIYYA BIU BORNO STATE: 05/MUHARRAM/1438HJRY 07/OCTOBER/2016MLDY TOPIC= [ASHURA] ***MABUDI: MALAMAN TAFSIRI sunce= lokacinda FIR’AUNA da rundunarsa suka fito don bin ANNABI MUSA A/S da mabiyansa don sukamosu su azabtar dasu, rundunane mai

Matasanmu a jiya da yau 7 – shaye-shaye “F”

Matasanmu a jiya da yau 7 Assalamu alaikum ‘yan’uwa masu al’arka barkarmu da kasancewa a wannan gida (Fitila24) a kuma wannan shiri namu (Matasammu a jiya da yau), shirin dake tattaunawa kan rayuwar matasa,

Daga malamanmu – Girman kai 4

Daga Malamanmu 4 Assalamu alaikum ‘yan’uwa, barkarmu da saduwa a wannan shiri namu na Daga Malamanmu, a kuma wannan gida Fitila24, dan cigaba da kawo-muku wannan shirin Daga Malamanmu, inda muke kawo muke karatu

Taskar So – 7

Taskar So 7 Assalamu alaikum Masoya ‘yan-albarka, masu jimirin kasancewa damu a wannan gida Fitila24, a kuma wannan shiri mai farin jini da tarin masoya wato Taskar So. Shiri mai bayani akan So da

Daga Malamanmu – Girman kai 3

Daga Malamanmu 3 Assalamu alaikum ‘yan’uwa, barkarmu da saduwa a wannan shiri namu na Daga Malamanmu, a kuma wannan gida Fitila24, dan cigaba da kawo-muku wannan shirin Daga Malamanmu, inda muke kawo muke karatu

Mimbarin Juma’a – Abin lura a ruwan sama

KHUDUBAR MASJIDIS SALAFIYYA BIU BORNO STATE: 02/ Z-QADA/ 1437HJRY 05/ AUGUST/ 2016MLDY TOPIC= [ABIN LURA A RUWAN SAMA] Na kasashi gida 3: ***** (1) MUQADDIMA ***** Ya ku ‘yan uwa masu daraja! Muji tsoron

Taskar So -6

Taskar So 6 Assalamu alaikum ‘yan’uwa ‘yan albarka masoya barkarmu da sake saduwa a wannan shirin namu (Taskar So) shiri mai tarin masoya da farin jina. Kamar yadda ‘yan’uwa suka sani, wannan shiri yana

Matasanmu a jiya da yau – 6

Matasanmu a jiya da yau 6 Assalamu alaikum. Muna wa ‘yan’uwa barka da sake saduwa a wannan gida (Fitila24), cikin wannan shir na Matasanmu a jiya da yau, kirkirarran shir dan Matasa. Idan bamu

Daga Malamanmu – Girman kai

Daga Malamanmu 2 GIRMAN KAI SABABINSA DA HADARINSA DA KUMA MAGANINSA. Tambaya Ta 1: Mene ne GIRMAN KAI da JIJI DA KAI? AMSA: Girman kai shi ne qin karbar gaskiya da wulaqanta mutane. Wannan

Mimbarin Juma’a 1

Mumbarin Juma’a 1 Mimbarin Juma’a shirine da Fitila24 ta kirkira dan kawomuku Hudubobin Masallatan Juma’a, dan isar da sakon Malumanmu ga ‘yan’uwanmu. Ku kasance da Fitila24.com domin samun shirye-shiryan cigaban rayuwa Wannan shiri zai

Taskar So 5

Taskar So 5 Assalamu alaikum ‘yan’uwa MASOYA barkarmu da saduwa a wannan shiri namu mai farin jini da tarin masoya (Taskar So), kirkirarran shir dan inganta rayuwar masoya, ma’abota soyya da kauna. Kamar dai

Matasanmu a jiya da yau 5

Matasanmu a jiya da yau 5 Assalamu alaikum jama’a, barkarmu da sake saduwa, bayan tsawan lokacin da muka kwashi na hutun Azumi, ya akai da hidimar Sallah, kuma ya jama’arku da fatan duk muna

DAGA MALAMANMU

Daga Malamanmu 1 Assalamu alaikum. Wannan shiri na Daga Malamanmu an samar dashine dan kawo mana karatun da malumanmu suke mana, dan karuwar junanmu….. Wannan karatu da zamu gabatar (GIRMAN KAI SABABINSA DA HADARINSA

Matasanmu a Jiya da jau 4

Assalamu alaikum yan uwa ma’abota albarka, barkarmu da sake saduwa a wannan shirinamu “Matasanmu a jiya da yau” kirkirarran shiri dan MATASAMU. Kamar yadda masu bibiyarmu suka sani wannan shiri yana tsokacine akan rayuwar

Taskar SO 4

Assalamu alaikum yan’uwa maza da mata, samri da ‘yam-mata, barkarmu da warha barkamu da sake saduwa a wannan kasaitaccan shirinamu, shiri mai farin jini (TASKAR SO). Kamar yadda masu baibiyar wannan shiri namu saka

Dan iyalanmu

Assalamu alaikum Amincin mahaliccinmu (Allah) ya lullubeku A gidajanku A makarantunku A kasuwanninku A wajan aiyukanku Barkanku da zuwa wannan saban shiri namu mai suna DAN-IYALANMU, kuma a wannan saban shafinamu mai suna fitilla.com.ng

Taskar SO 3

Taskar So 3 Assalamu alaikum Barkarmu da sake saduwa a wannan shiri namu mai farin jinin masoya (Taskar So), in da muke tattaunawa akan SO da danginsa, da ‘yayansa. A shirinmu daya gabata munji