TARAN KUNGIYAR MAI GIDA BARKA DA RANA


    TAKAITACCEN BAYANI KAN GUDUMUWAR KAFAFAN LABARAI DA KUMA TASHAR DITV ALHERI RADIO         DAGA   KAFAR FITILA24 www.fitila24.com     Assalamu alaikum Jama’a barkarmu da wahar-haka, barkarmu da sake saduwa…

Read More...

Gyara kayan ka


Assalamu alaikum Jama’a barkarmu da warhaka, da fatan yan’uwana abokaina duk kuna lafiya. Sanannan al’amarine ga duk mai mu’amala da kafafan sadarwa na zamani (social media) da masu sauraron kafafan watsa labarai (television/radio) a ‘yan…

Read More...

Mimbarin Jumma’a – Yaya halinmu yake a bayan Ramadan


KHUDUBAR MASJIDIS SALAFIYYA BIU BORNO STATE: 06/SHAWWAL/1438HJRY 30/JUNE/2017MLDY TOPIC= [[YA YA HALINMU YAKE BAYAN RAMADAN?]] ***MATASHIYA: ALLAHU AKBAR! Mun kasance a jiya jiyannan muna jiran WATAN RAMADAN, To RAMADAN yazo har ya wuce tamkar walkiya,…

Read More...

Birnin masoya – soyayyar yan’uwa B


Assalamu alaikum ‘yan’uwa ‘yan’albarka ma’abota jimirin bibiyar wannan gidanamu mai albarka (Fitila24). Gidan da yai shahara wajan ilmantar, fadakar, gamida nishadantar da al’umma, musamman ma’abota ziyartar sa (Fitila24.com). Toh yauma kamar kullaum, gashi Allah ya…

Read More...

Mimbarin Jumma’a – Ban-kwana da Ramadan


Assalamu alaikum jama’a barkarmu da sake saduwa a wannan rana ta Jumma’a, a kuma wannan gida namu mai albarka (Fitila24), a kuma wannan shiri namu na Mimbarin Juma’a. Ina da muke kawo muku abinda ya…

Read More...

Birnin Masoya – Soyayyar yan’uwa A


Assalamu alaikum ‘yan’uwa ‘yan’albarka ma’abota jimirin bibiyar wannan gidanamu mai albarka (Fitila24). Gidan da ya shahara wajan ilmantar, fadakar damida nishadantar da al’umma, musamman ma’abota ziyartar sa (Fitila24). Toh yauma kamar kullaum, gashi Allah ya…

Read More...

Matasanmu a jiya da yau – Shaye-shaye


Assalamu alaikum Jama’a barkarmu da wannan lokaciya, Ya muka ji da hidimar Sallah da fatan Allah Ya amsa mana ibadunmu amin. Bayan haka ka mar yadda muka alkawarta makon da ya gabata, cewa zamu dora…

Read More...

Mimbarin Jumma’a – Zakkar fidda kai


  Assalamu alaikum jama’a barkarmu da sake saduwa a wannan rana mai ta Jumma’a, a kuma wannan gida namu mai albarka (Fitila24), a kuma wannan shiri namu na Mimbarin Juma’a. Ina da muke kawo muku…

Read More...

Birnin masoya – Nau’ikan So


Assalamu alaikum ‘yan’uwa ‘yan’albarka ma’abota jimirin bibiyar wannan gidanamu mai albarka (Fitila24). Gidan da yai dammara wajan ilmantar, fadakar damida nishadantar da al’umma, musamman ma’abota ziyartar sa (Fitila24). Toh yauma kamar kullaum, gashi Allah ya…

Read More...

Mimbarin Jumma’a – taimakon al’umma


Assalamu alaikum jama’a barkarmu da sake saduwa a wannan rana mai ta Jumma’a, a kuma wannan gida namu mai albarka (Fitila24), a kuma wannan shiri namu na Mimbarin Juma’a. Ina da muke zuwa muku da…

Read More...

Matasanmu a jiya da yau – Shaye-shaye


Assalamu alaikum yan uwa ma’abota albarka, barkarmu da sake saduwa a wannan shirinamu “Matasanmu a jiya da yau” kirkirarran shiri dan MATASAMU. Kamar yadda masu bibiyarmu suka sani wannan shiri yana tsokacine akan rayuwar matasanmu…

Read More...

Musulumci Taskar Rayuwa – Azumi


HAKIKANIN AZUMI NA JIN TSORON ALLAH Ba kamewa daga cin abinci da shan abin sha da nisantar iyali ne kawai hakikanin Azumi da Allah yake so ba, a’a, Azumi na Hakika, wanda Allah yake so,…

Read More...

Mimbarin Juma’a – Falalar Ciyarwa a watar Ramadan


Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu. Godiya ta tabbata ga Allah wanda ya yi mana umarni da aikata kyawawan aiyuka, dan ya saka mana da kyakykyawan sakamako. Tsira da amincin Allah su tabbata ga manzan…

Read More...

Birnin Masoya


Assalamu alaikum ‘yan’uwa ‘yan’albarka ma’abota jimirin bibiyar wannan gidanamu mai albarka (Fitila24). Gidan da yai dammarar ilmantar, fadakar damida nishadantar da al’umma, musamman ma’abota ziyartar sa (Fitila24). Toh yan’uwa yauma kamar kullum tafe yake gariku…

Read More...

Mimbarin Jumma’a – Bautan Allah (SWT)


Assalamu’alaikum warahmatullahi wa barakatuhu. Godiya ta tabbata ga Allah wanda ya azurtamu da lafiya, kuma ya sanyamu daga cikin wadanda suka halarci wannan wata mai albarka (Ramadan) cikin rayuwa da lafiya, tsira da amincin Allah…

Read More...

Janaba


KHUDUBAR MASJIDIS SALAFIYYA BIU BORNO STATE: 23/03/1438-HJRY 23/12/2016-MLDY TOPIC= [HUKUNCE HUKUNCEN JANABA] ***** MUQADDIMA ***** Ina muku wasiyya da ni mai magana muji tsoron ALLAH SW, shi dayane da bashida kishiya! Shugabane da babu mai…

Read More...

Mimbarin Juma’a – Ashura


KHUDUBAR MASJIDIS SALAFIYYA BIU BORNO STATE: 05/MUHARRAM/1438HJRY 07/OCTOBER/2016MLDY TOPIC= [ASHURA] ***MABUDI: MALAMAN TAFSIRI sunce= lokacinda FIR’AUNA da rundunarsa suka fito don bin ANNABI MUSA A/S da mabiyansa don sukamosu su azabtar dasu, rundunane mai karfin…

Read More...

Matasanmu a jiya da yau 7 – shaye-shaye “F”


Matasanmu a jiya da yau 7 Assalamu alaikum ‘yan’uwa masu al’arka barkarmu da kasancewa a wannan gida (Fitila24) a kuma wannan shiri namu (Matasammu a jiya da yau), shirin dake tattaunawa kan rayuwar matasa, fadakar…

Read More...