Author Archive

Yara manyan gobr 4. – Tarbiyar ciki (juna biyu)

Yara manyan gobe 4 Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu, ‘Yan’uwa barkarmu da sake saduwa a wannan gida mai albarka (Fitla24), a kuma wannan shiri na musamman (Yara manyan gobe). Shirin dake fayyacewa dangane

Yara manyan gobe – 3

Yara manyan gobe 3 Assalamu alaikum barkarmu da sake saduwa a wannan gida namu mai tarin albarka Fitila24, a kuma wannan shirinamu shirin Yara Manyan Gobe. Da fatan muna lafiya. A shirinmu daya gabata

Yara Manyan Gobe 2

Assalamu¬†alaikum barkarmu da sake saduwa a wannan gida namu mai tarin albarka Fitila24, a kuma wannan shirinamu shirin Yara Manyan Gobe. Da fatan muna lafiya. A shirinmu daya gabata muna bayanine akan rukunnan al’ummar

Yara Manyan Gobe

Assalamu alaikum Godiya ta tabbata ga Allah wanda ya umarcemu da tseratar da kawunanmu da iyalanmu daga azabarsa, kuma ya shiryar da mu hanyar gaiskiya danmu karkatar da kanmu da iyalanmu gareta, kuma ya