Dan Iyalanmu

Dan iyalanmu

Assalamu alaikum Amincin mahaliccinmu (Allah) ya lullubeku A gidajanku A makarantunku A kasuwanninku A wajan aiyukanku Barkanku da zuwa wannan saban shiri namu mai suna DAN-IYALANMU, kuma a wannan saban shafinamu mai suna fitilla.com.ng Wannan shafinamu, babban alkiblarsa shine kokarin wayar da kai…

matasanmu1

Matasanmu a jiya da yau: Fitowa na 1

Assalamu alaikum 'yan-uwa 'yan albarka, maza da mata muna muku Fatan alheri, da kuma taya ku murnar kasancewa da wannan shirinamu (MATASANMU A JIYA DA YAU), shiri mai dunbin mahimmanci musamman a irin wannan rayuwa da muka tsinci kanmu a ciki a yau.   Wanan shiri zai rika tsokacine akan rayuwar…

Gidan Aure – Kashi na farko (1)

Ma’anar Aure:- Aure wata muhimmiyar damane da ke sada na Miji da Mace, a bisa umarnin Allah (S.W.A), da kuma rayuwa tare da juna da debe kewa ta hanyar koyarwar fiyayyan halitta nannabinmu Muhammad (S.A.W). Kuma Aure ya kunshi Rahama da Tausayi da Sayayya da Taimakekeniya a tsakanin…

#Gwa-gwarmaya a Rayuwa – Gabatarwa

Assalamu alaikum. Aminci a gareku ya ku ma’abota jimirin kasancewa tare da wannan gida namu mai tarin albarka (Fitilla), Dan tada tsimi da zaburar da zukata, dani tabbatar zuciya ta tsayu da kanta. Za mu iya kaiwa ga tunanin zuciyoyin mu, mu fassara shi a duniyar rayuwar mu ta zahiri, idan mu ka dage…

#Mukoyi Sana’a – Gabatarwa

Assalamu alaikum, Wannan bangare ne wan da zai rika bayani akan sana’a nau’o’inta da kuma koyar da ita, Kan mu shiga cikin shirin ka’in da na’in yana da kyau musan meye SANA’A? Sana’a hanya ce ta amfani da hikima ko basira wajan sarrafa albarkatun da ni’imomon Allah ya badan Adam dan…

#Gidan Aure – Gabatarwa

Assalamu alaikum, Godiya ta tabbata ga Allah, Tsira da amincin Allah su tabbabata ga annabin shiriya, wanda Allah ya aiko shi domin ya fitar da mutane daga duhun jahilci zuwa ilimi. Bayan haka wannan shiri ya na so ne yayi mana bayani akan zaman takewar Gidan Aure, Da farko zamuji meye Aure, ya ake…