Gidan Aure

Gidan Aure – 🌹Ni da Horneeey🌹 – 💘Darasi na 3 💘

💞❣❣💘❣❣💞 🎄Assalamu alaikum wa Rahmatullah🎄   💘yan'uwa barkanmu da sake haduwa acikin wannan shiri mai albarka da ya saba zuwa muku a kowane mako💘💕 Idan har yan'uwa na biye da mu a makon da ya gabata, mun fara tsokaci ne kan cewa 'ya mace ta kama kanta kada ta bari…

🌹Ni da Horneeey🌹 – 💘Darasi na 2 💘

💞❣❣💘❣❣💞 🎄Assalamu alaikum wa Rahmatullah🎄 💘Yan'uwa barka da sake haduwar mu a cikin wannan shiri mai albarka da ke xuwa muku a kowane Mako da cikin yardar Allah mai Kowa mai komai💘 Kafin mu cigaba, yana da kyau mu dan waiwaya baya, Wanda Hausawa ke ce mishi: "Waiwaye adon…

Gidan Aure – 🌹Ni da Horneeey 🌹

💞❣❣💘❣❣💞 🎄Assalamu alaikum wa rahmatullah🎄 💘Darasi na farko 💘 Menene ma'anar aure kuma saboda me ake yin shi?? Kamar yadda yake a Musulunce, Aure Ibaadah ce mai girman gaske! Kuma sunnar Annabinmu Muhammad (S A W) Kuma sunnace ta dukkan annabawan da suka zo kafin zuwan annabinmu…

Gifan Aurer – Kinemi yardar mijinki -6

Assalamu alaikum, 'yan'uwa ma'abota bibiyar wannan gida namu Fitila24 a kuma wannan shiri namu na Gidan Aure Da yardar Allah zamu cigaba daga shawarwarin da nake bawa 'yan'uwana mata dan inganata Gidajan Auranmu, zamu fati zuwa ga shawara ta shida.... 6- KI NEMI YARDAR MIJIN KI Yardar mijin ki itace…

Gidan Aure – 5

Assalamu alaikum, 'yan'uwa ma'abota bibiyar wannan gida namu Fitila24 a kuma wannan shiri namu na Gidan Aure Da yardar Allah zamu cigaba daga shawarwarin da nake bawa 'yan'uwana mata dan inganata Gidajan Auranmu, zamu fati zuwa ga shawara ta biyar.... 5 KIYIWA MIJIN KI MURMUSHI Murmushi alama ce ta…

Gidan Aure – 4

Assalamu alaikum, 'yan'uwa ma'abota bibiyar wannan gida namu Fitila24 a kuma wannan shiri namu na Gidan Aure Da yardar Allah zamu cigaba daga shawarwarin da nake bawa 'yan'uwana dan inganata Gidan Auranmu, zamu fati zuwa ga shawara ta hudu.... 4. KI KASAN CE KAMAR HAAJARA WAJAN IMANI Imani shine rai…

Gidan Aure – Karki cutar da mai gida

Assalamu alaikum, 'yan'uwa ma'abota bibiyar wannan gida namu Fitila24 a kuma wannan shiri namu na Gidan Aure Da yardar Allah zamu cigaba daga shawarwarin da nake bawa 'yan'uwana dan inganata Gidan Auranmu, zamu fati zuwa ga shawara ta uku.... 3 KAR KI CUTAR DA MIJIN KI Miji na kwarai Ni'ima ne, ki kiyaye…

GIDAN AURE

Assalamu alaikum, 'yan'uwa ma'abota bibiyar wannan gida namu Fitila24 a kuma wannan shiri namu na Gidan Aure Inda za dora daga shawarwarin da nake bawa 'yar'uwa dan inganata Gidan Auranmu, zamu fati zuwa ga shawara ta biyu 2 KI YI ADO DA KWALLIYA SABODA MIJIN Ki �Ki kasan ce kamar wata kyakyawar fulawa…

Gidan Aure1

Assalamu alaikum Godiya ta tabbata ga Allah wanda ya halicci maza da mata, kuma ya sanya soyayya a tsakaninsu, dan hakan ya zama aya ga masu tunani. Tsira da amincin Allah sutabbata ga angon Khadijat Mijin Aishan (ra) wanda ya Sunnan ta aure a tsakanin 'yan-adam. Kuma Allah ya sanyashi Ibada mai zaman…