Gyara Kayanka

Gyara kayanka – Nasiha ga teloli

Assalamu alaikum Barkanmu da war haka barkanmu da kasancewa a wannan gida na mu mai albarka (fitila24) gidan da ya shahara wajan Ilmantarwa fadakarwa nishadantarwa da kawo muku duk wani abinda zai zama amfani a gareku Kamardai yadda kuka sani a wannan shiri na Gyara kayanka mukanyi tsukacine akan abinda…

Gyara Kayanka – Zumunci

Assalamu alaikum Barkanmu da war haka barkanmu da sake Sadowa a wannan lokaci, a Kuma wannan shirina Gyara kayanka, fatar wannan shiri ahar kullun fadkarwa akan mu'amular rayuwa, wannan makon shirin namu na Gyara kayanka zai mana bayanine aka ZUMUNCI da bangarurinsa da yadda akeyinsa

Menene ZUMUNCI:-

Gyara Kayanka – Munafunci

Amincin Allaah ya tabbata a gareku ma'abuta wannan gida namu mai albarka na fitila24 Ahar kullun fatan wannan gida na fitila24 shine "Ilmantarwa fadakarwa kai harmada nishadintarwa da kokakin kawo muku abinda zai zama abin amfani a gareku A yau wannan shiri na Gyara kayanka zaiyi Jan hankaline akan…

Gyara kayanka – Halin rayuwa

Assalamu alaikum, Godiya ta tabbata ga Allah wanda ya halicci dukkan halitta. Su ka zama bay daya a gareSHI (Allah), sannan YA sanya mana tsarin gudanar da rayuwarmu, bai barmu kara zubeba. Tsira da amincin Allah su tabbata ga farin jakada manzan Rahma Annabi Muhammad S.A.W Muna muku barka da zuwa wannan…

Gyara kayanka

GYARA KAYAN KA 1 HARSHE (BAKI) Abinda wannan shiri namu na yau zai yi magana akai shine HARSHE. Ya muke ta'ammuli da harsukanmu, shin ka yiwa harshanka linzami? Da farko dai kafin mu shiga cikin shirin yana da kyau musan, Menene Harshe? Toh 'yan'uwa Harshe dai yana daya daga cikin ni'imar da Allah ya…

Gyara kayanka : Baze zama…

Assalamu alaikum,  Godiya ta tabbata ga Allah wanda ya halicci dukkan halitta. Su ka zama bay daya a gareSHI (Allah), sannan YA sanya mana tsarin gudanar da rayuwarmu, bai barmu kara zubeba. Tsira da amincin Allah su tabbata ga farin jakada manzan Rahma Annabi…

Zaben 2015 ya kammala ba tare da tarzoma ba

Assalamu alaikum. Sakamakon zabe daga hukumar zabe ta kasa (INEC) bayan tattara dukkan kuri'un jihohi talatin da shida (36) tare da na babban birnin tarayya Abija. Saka makon ya kasance ne kamar haka:- APC 15,424,921 PDP 12,853,162 Jam'iyar APC ita lakume zaben da kuri'u 2,571,759 Sannan shuga mai ci…

Guguwar siyasa a Najeriya

Guguwar siyasa na ci gaba da turnukewa a nageriya, in da guguwar take kadawa da karfin sauyi,talakawa da masu dukiya sun yi fitar faran dango suna neman canji ta amfani da lokutansu da dukiyoyinsu da kuma duk yin wani abu mai yiwa domon ganin hakarsu ta cin ma ruwa na samar da kyakkyawan shugabanci…

Mazauna Garin Baga sun tsere zuwa Chadi

Dayawa daga cikin mazauna garin Baga sun tsallaka zuwa kasar Chadi mai makwabtaka, bayan wani harin da wasu 'yan bindiga suka kai a jiya asabar.

'Yan bindigar, wandada ake zaton 'yan Boko Haram ne, sun farma garin cikin motoci da babura dauke da manyan makamai.…

Dalilin da ya sa ban ba INEC takaddun shaida na ba – Buhari

Tsohon shugaban kasa da kuma dan takarar shugaban kasa na All Progressives Congress, a cikin babban zaben 2015, Maj.-Gen. Muhammadu Buhari (mai ritaya), ya bayyana dalilin da ya sa bai mika takardun shaida ba ga hukumar zaben mai zaman kanta (INEC), ya ce takardu suna hanun humumar soji. Maganar ya…

#Aiki Da Lura – Gabatarwa

Assalamu alaikm, Godiya ta tabbata ga Allah Ubangiji mahaliccin farko da karshe, tsira da amincin Allah su kara tabbata ga annabin karshe Muhammad (S.A.W). Bayan haka wannan shiri namu na AIKI DA LURA sirine wan da zai rika tsokaci a kan al’amuran rayuwarmu ta yau da kullum, in da zai rika bayani…

#Tsaro – Gabatarwa

Tsaro kamar yadda kowa ya sani hanya c eta kokarin kare kai daga duk wani abu da zai cuci mutum a zahiri ko badini. A halin gaskiya, duniya na cikin barazanar rashin tsaro domin kasashe da dama sun sami kansu a halin ni’’yasu a sankamakon rashin bin mataken da suka dace wajen tabbatar da tsaro.…