Hausa da Hausawa – Episode 10 – YAQE-YAQE A QASAR HAUSA


muhimman yaqe-yaqe a qasa Hausa bayan tafiyar Annabi Isah (A.S) har zuwa qarshen qarni na 18. Haka kuma sun yi yaqe-yaqe domin su qwace gari, bayan wani lokaci sai aka ci gaba da yaqe-yaqen tsakanin…

Read More...

Hausa da Hausawa – Episode 9 – BUNQASAR BAHAUSHE


Harshen Hausa shi ne mafi girma da kuma mafi sanayyar harshe a nahiyar Afirka, harshen Hausa ya aro wasu kalmomi daga wasu harsuna musamman larabci kana kuma harshen na tafiya tare da yanayin mu na…

Read More...

Hausa da Hausawa – Episode 8 – DAZUZZUKAN QASAR HAUSA


Daji wuri ne wanda yake  ya yi nesa da gida, kuma babu komai sai tsirrai da itatuwa da namun daji da sauran halittun ubangiji madaukakin Sarki, idan ma za a samu jama’a to qalilan za…

Read More...

Hausa da Hausawa – Episode 7 – YANAYIN QASAR HAUSA


Qasar Hausa qasa ce wadda take galibinta shimfidaddiya ce, kuma tana da yawan sarari, akwai tsaunuka da tuddai jifa-jifa. Kuma manyan koguna biyu sun ratsa ta cikin ta, kogunan su ne; kogin Rima da kogin…

Read More...

Hausa da Hausawa – Episode 6 – QASAR HAUSA.


Farfajiyar qasar Hausa ta mamaye yankin tsakiyar Sudan. Daga arewa kuma ta yi iyaka da Azbin cikin jamhuriyar Nijar da kuma hamada, daga kudu kuma ta yi iyaka da qasar Benin da wasu garuruwan Gwarawa…

Read More...

Hausa da Hausawa – Episode 5 – ASALIN SANA’OIN HAUSAWA


Sana’ar noma ita ce babbar sana’ar hausawa, sabo da ingancin noma; hausawa ke wa sana’ar noma kirari da cewa, “na duke tsohon ciniki kowa yazo duniya kai yatarar”, Akwai kuma wasu sana’o’in kamar su sha’anin…

Read More...

Hausa da Hausawa – Episode 4 – Bahaushe tun a shekarar 1300s


An bayyana Bahaushe a CNHN (2006), shi ne haifaffen mai magana da Harshen Hausa. A taqaice Bahaushe shi ne mutumin da aka haifa ko ya tashi cikin Hausawa. Kuma yana magana da Harshen Hausa. Al’adunsa…

Read More...

Hausa da Hausawa – Episode 3 – GUDUMMAWAR BAQI A KAN ASALI HAUSAWA


A wannan wurin kuma za mu ga yadda masana suka shigo qasar Hausa, har suka tofa albarkacin bakinsu game da asalin Hausa da Hausawa, hakan kuma ya jawo dagulewar lamarin. MR.John stone MG.Smith Sutton MR.John…

Read More...

Hausa da Hausawa – Episode 2 – ASALIN KALMAR HAUSA.


Da farko dai idan muka dubi Kalmar ‘‘Bahaushe’’ kalma ce da ta samo asali daga ‘‘Hausa’’. Skinner, (1989), ya ce ‘‘asalin kalmar Hausa daga mutanen Songhai  aka samo ta, sanyawa sukan kira duk al’ummar da…

Read More...

HAUSA DA HAUSAWA Episode 1 – Zo ka sha Mamaki


Idan dai rubutu da karatun boko ake doro da kuri, to, harshen Hausa aka fara sarrafawa a rubutun boko daga cikin harsunan Najeriya (yahaya, 1995). Bunqasar Hausa da harshen Hausa ba daga Bahaushe yake ba,…

Read More...