Ilimin Hausa

Ilimin Hausa

Assalamu alaikum, Hausa na daga cikin manyan yarukan Afrika wadanda sukafi shahara kuma aka fi yin magana da su, bincike ya nuna cewa Hausa shi ne harshen day a ke saurin yaduwa tamkar wutan daji, sannan kuma yana lakume wasu daga cikin yarukan afirka. A takaice wasu masana harshe sukanyi ikirari cewa…