Ilimin Kwamfuta
Ilimin-Komfuta

Payant – Shafi ne mai saukake harkan kasuwanci

Fasaha a wannan zamani ya kawo sauye-sauye da dama. Daga cikin su har da damar iya yin kasuwanci daga wayar hannu ta hanyar na'ura mai kwakwalwa. Daga duk inda mutum yake, zai iya sayan abin da ya ke so, kuma ya sayar wa duk wanda ya ke so ya sayar wa a duk inda suke. Daya daga cikin manyan matsololin…

Ilimin-Komfuta

YARDA AKE KARE KAI DAGA GWANIN KWAMFUTA (HACKERS)

  Kafin mu zurfafa a cikin yarda wasu gwanin kwamfuta suke samu sararin shiga kwafutar mu ba tare da suna inda kwamfutar take ba, kuma da yarda ake kare kai daga su, ina so mu fara sanin shin wanene gwanin kwafuta.   Gwanin kwamfuta (Hacker) shine duk wanda zai iya amfani da duk sararin da…

Ilimin-Komfuta

WEMA TA BUDE DIJITAL BANK NA FARKO A NAJERIYA ME SUNA ALAT

  Idan aka yi la'akari da wani sashen ma'aikata ne ya fi bada takaici a Najeriya, zamu yarda cewa bayan bagaren ma'aikatan gwamnati, sashen bankuna ne suka zo na biyu.   Domin yarda suke tafiyar da aiyukan su na da matukan bada takaici. Duk da ma ake tunani tsarin BVN (Bank Verification Number)…

Kwamfuta virus “WannnaCry”: Abinda Kuke bukatar Sani.

Sakamakon hare-haren yanar gizo da ta faru Jumma'ar da ta gabata na "WannaCry", shine mu ka hada wannan muhimman bayanai game da harin, yarda yake, da kuma yarda yake aiki. Mun hada da wasu matakai na gaggawa don kare kwamfuta ko cibiyar sadarwar ku.

Menene RansomWare?

Atakaice, RansomWare…

Ilimin-Komfuta

360 Security: Ingantarciyar Kariya Ga Wayar Andriod

Assalamu alaikum. Barka mu da warhaka. Allah (SWT) Ya sake kawo mu wani makon inda za mu Kara kawo muku shirin Ilimin Kwanfuta. Makonin baya shirin ya kawo muku Muhimman App na Tsaro Guda Biyar ta…

Ilimin-Komfuta

Yar Da Ake Amfani Da Shiga A Na’urar Sada Zumunta Na Zamani – Twitter

Assalamu alaikum, barkanmu da sadduwa a cikin wannan shirin na ilimin kwamfuta wanda yake zuwa muku a kowani rana irin ta yau (Alhamis). A yau shirin ya zo muku da bayanai ne akan daya daga cikin na’urar sada zumunta, wato Twitter.

Ilimin-Komfuta

Muhimman APPs na Tsaro Guda Biyar ta Kwamfutar Hannu ko Wayar Android

Lokacin da aka fara sarafa da samar da kwamfutar hannu da waya, ba a wani damu da maganar tsare shi ba a da domin a wancan lokacin, yawanci kira ne da aika sakon sms ake yi das hi. Amma a wannan zamanin da aka kara gina ta da wasu muhimmin na’urori kamar su intanet banking, da social media da sauransu,…

ilimincomputer1

Ilimin Computer (Gabatarwa)

Assalamu alaikum 'yan'uwa daliban ilimi barkarku da kasancewa a wannan ginadamu mai tarin albarka, gidan ilmantar da al'umma gami da fadakarwa. Muna farin cikin gabatar muku da shiri ILIMIN NA'URA MAI KWAKWALWA wato computer (ILIMIN COMPUTER) Idan mun lura da kyau yanayin rayuwarmu a yau ta zama sai…