Kimiyar Duniya

#Siyasa – Gabatarwa

Assalamu alaikum. Godiya ta tabbata ga Allah wanda Ya halici dan Adam daga babu kuma ya sanya masa dabara, hankali, hikima. Tsira da aminci su tabbata ga manzon Allah (S.A.W). Wannan shirin na SIYASA zai dinga kawo muku al’amuran dasu ka shafi siyasa na cikin gida da na waje ba tare da nuna babbanci…