Wurare 10 da za’a iya koyan Computer Programming


A rubutun mu na baya ne muka sanar da ku amfani koyon Computer Programming a wannan zamanin da muke ciki. Domin a yanzu, kusan komai da mutane ke amfani da shi na bukatar programs da…

Read More...

Computer Programming: Shin, Yana Da Wuyar Koyo?


‘Yan mintuna ne kadan suka wuce sha biyun dare, mata da ‘ya ‘ya sun dade da yin barci. Amma yin barci ba nawa bane, domin dole ne in gano abin da ya sa code da…

Read More...
ilimincomputer1

Whatsapp ta kara lokacin daina aiki akan wayoyin Blackbery da ire-iren su


A watar Maris na shekara dubu biyu da sha shida (March, 2016) ne kamfanin sada zumuntan zamani Whatsapp ta bada sanarwa za ta daina aiki a wasu tsofafin wayoyin hannu shigen irin su Blackberry da…

Read More...
Ilimin-Komfuta

Payant – Shafi ne mai saukake harkan kasuwanci


Fasaha a wannan zamani ya kawo sauye-sauye da dama. Daga cikin su har da damar iya yin kasuwanci daga wayar hannu ta hanyar na’ura mai kwakwalwa. Daga duk inda mutum yake, zai iya sayan abin…

Read More...
Ilimin-Komfuta

YARDA AKE KARE KAI DAGA GWANIN KWAMFUTA (HACKERS)


  Kafin mu zurfafa a cikin yarda wasu gwanin kwamfuta suke samu sararin shiga kwafutar mu ba tare da suna inda kwamfutar take ba, kuma da yarda ake kare kai daga su, ina so mu…

Read More...
Ilimin-Komfuta

WEMA TA BUDE DIJITAL BANK NA FARKO A NAJERIYA ME SUNA ALAT


  Idan aka yi la’akari da wani sashen ma’aikata ne ya fi bada takaici a Najeriya, zamu yarda cewa bayan bagaren ma’aikatan gwamnati, sashen bankuna ne suka zo na biyu.   Domin yarda suke tafiyar…

Read More...

Kwamfuta virus “WannnaCry”: Abinda Kuke bukatar Sani.


Sakamakon hare-haren yanar gizo da ta faru Jumma’ar da ta gabata na “WannaCry”, shine mu ka hada wannan muhimman bayanai game da harin, yarda yake, da kuma yarda yake aiki. Mun hada da wasu matakai…

Read More...
Ilimin-Komfuta

360 Security: Ingantarciyar Kariya Ga Wayar Andriod


Assalamu alaikum. Barka mu da warhaka. Allah (SWT) Ya sake kawo mu wani makon inda za mu Kara kawo muku shirin Ilimin Kwanfuta. Makonin baya shirin ya kawo muku Muhimman App na Tsaro Guda Biyar…

Read More...
Ilimin-Komfuta

Yar Da Ake Amfani Da Shiga A Na’urar Sada Zumunta Na Zamani – Twitter


Assalamu alaikum, barkanmu da sadduwa a cikin wannan shirin na ilimin kwamfuta wanda yake zuwa muku a kowani rana irin ta yau (Alhamis). A yau shirin ya zo muku da bayanai ne akan daya daga…

Read More...
Ilimin-Komfuta

Muhimman APPs na Tsaro Guda Biyar ta Kwamfutar Hannu ko Wayar Android


Lokacin da aka fara sarafa da samar da kwamfutar hannu da waya, ba a wani damu da maganar tsare shi ba a da domin a wancan lokacin, yawanci kira ne da aika sakon sms ake…

Read More...
ilimincomputer1

Ilimin Computer (Gabatarwa)


Assalamu alaikum ‘yan’uwa daliban ilimi barkarku da kasancewa a wannan ginadamu mai tarin albarka, gidan ilmantar da al’umma gami da fadakarwa. Muna farin cikin gabatar muku da shiri ILIMIN NA’URA MAI KWAKWALWA wato computer (ILIMIN…

Read More...