Yan Sanda Sun Kama Mai Safarar Miyagun Kwayoyi Daga Lagos a Garinn Kano


Yan sandan jihar Kano ta kama wani matashi mai shekaru 22, Stanley Arinze kan zargin safarar miyagun kwayoyi nau’in Tramdol daga jihar Lagos zuwa Kano da darajarta takai naira miliyan 17. Mai magana da yawun…

Read More...

Yan Boko Haram Hudu Sun Mika WUya Ga Sojoji


Wani babban jigo a kungiyar Boko Haram, Konto Fanami da kuma wasu yan ta’adda guda uku sun mika wuya ga rundunar sojin Najeriya a ranar Litinin. Mai magana da yawun rundunar Birgediya Janar Sani Usman…

Read More...

Dan Masanin Kano Maitama Sule Ya Rasu


Allah ya yi wa Dan masanin Kano Alhaji Yusuf Maitama Sule rasuwa a ranar Litinin da safe bayan ya sha fama da jinya. Wata majiya daga iyalansa ta tabbatar da rasuwar, amma babu wani karin…

Read More...

Yadda Za’a Shiga Domin Yin Jarrabawar Tantancewa N-Power


Ga duk wadanda zasu fara jarrabawar tantancewa ta shiga shirin Npower, yau ne Ranar Da za’a fara jarrabawar, kuma kamar yadda muka sanar daku a jiya, wadanda zasu fara jarrabawar sune wadanda suka zabi bangaren…

Read More...

Dan Najeriya Ya Harbe Mutane Shida a Wani Asibiti a New York


‘Yan Sanda Birnin New York da ke Amurka su ce wanda ya harbe mutane shida a asibitin Bronx-Lebanon Hospital Centre, dan Najeriya ne. Henry Michael Bello ya harbi mace daya har lahira a bene na…

Read More...

‘Yan Bindiga Sun Harbe Wani Jami’in EFCC


Wani babban mai bincike da ke aiki da hukumar EFCC ya tsalake rijiya da baya yayin da wasu ‘yan bindiga suka bude masa wuta a garin Port Harcourt, a Jihar Rivers. ‘Yan bindiga sun bude…

Read More...

N-Power Zasu Fara Jarrabawa Ranar Asabar 1 Ga Watan Yuli 2017


Gwamnatin tarayya ta bayyana ranaku da za’a gudanar da jarabawan gwajin sabbin wadanda suka cike fom din shirin samar da ayyuka na N-Power. A ci gaba da shirin daukan ma’aikata da gwamnatin ke yi dan…

Read More...

Gwamna Masari Ya Sa An Sako Mutane 61 Daga Gidan Yari


Gwamna Jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya biya tarar da aka wa mutane 61 da ke zaune a fursunoni Jihar. A wani jawabi da mai ba Gwamnar shawara ta farnin kafofin watsa labarai Abdu Labaran…

Read More...

Ana Bin Jihohi 14 Daga Cikin 36 Bashin Albashin Ma’aikatun Kankananan Hukumomi


A cikin wani jawabi da Shugaban ‘yan ma’aikatan kankananan hukumomi na Kasa Ibrahim Khaleel yayi, ya nuna Jihar Borno da Jihohi gwoma sha uku ne ba’a bin sun albashi a matakin karamin hukuma. A cewar…

Read More...

Yan Bindiga sun Sace wani Hamshakin dan Kasuwa a Sokoto


Wasu yan bindiga wanda ba a san ko su waye bane su sace Alhaji Abubakar Kakirko a karamin hukumar Wurno na Jihar Sokoto. Shugaban jami’in Civil Defence na jihar ne ya bada sanarwar faruwan haka…

Read More...

Ba mu da inda za mu je – Iyamurai Mazauna Arewa


A wani jawabi da yayi kamada janye wa daga kiran da yan uwansu mazauna Kudu maso gabas ke yi na kafa kasar biyafura, shuwagabani Iyamurai da ke zaune a jihohi Arewa goma sha tara, wanda…

Read More...

Sabon Hanyar Jirgin Kasan Lagos zuwa Kano zai fara aiki kafin Karshen wannan Shekarar – Inji Amaechi


Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi ya sanar wa manema labarai cewa, zabuwar hanyar jirgin kasa mai dauke da jiragen zamani, wanda aka sani da Standard Guage zai fara aiki kafin karshen wannan shekara da muke ciki…

Read More...

A bar Iyamurai su Sami Biafura da suke Nema – Matasan Arewa sun Gaya wa Osibanjo


Kungiyar Matasan Arewa (Coalition of Northern Youth) sun roki Shugaban Riko Yemi Osibanjo da ya ba Iyamurai masu yikurin fita daga tsarin kasa ta Najeriya damar yi hakan. A cewar su, daukin mataki fita daga…

Read More...

Zan Kwato Kudin Jahar Katsina Naira Biliyan 58.5 Daga wajen Tsohon Gwamna Shema.


Gwamna Jihar Katsina, Aminu Bello Masari, yayi alkawarin sai yan kwato Naira biliyan hamsin da takwas wanda tsohon gwamna jahar Ibrahim Shehu Shema ya batar da su ta hanyar rashawa. Cewar shi a ranar Sati…

Read More...

An Kama Shida daga cikin Masu Garkuwa da Mutane akan hanyar Abuja-Kaduna


‘Yan sanda Najeriya (Operation Yaki) sun yi nasarar cafke wasu mutane guda shida wa’inda ake zargin su da adabar babban titi Abuja zuwa Kaduna. Wa’ida aka kama sun shahara wurin yin garkuwa da mutane ne….

Read More...

Wasu mutane a Najeriya sun nemi a saki shahararren dan ta’adda, Evans.


A kan twitter ne mutanen Najeriya suka nemi a saki shahararren dan ta’addan da aka fi sani da suna Evans, wanda aka kama a Legas, ran 10 ga wannan watan. Evans an kamashi ne a…

Read More...

INEC Ta Bada Takaddun Sheda Ga Sabbin Jam’iyun Siyasa Guda Biyar


Hukumar zabe a Najeriya wato Independent National Electoral Commission (INEC) ta ba sabin jam’iyun siyasa guda biyar da tayi wa rajista takaddun sheda da zai basu dammar gudanar da wakilai don yin takara a zabubukan…

Read More...

Ni Zan Zama Shugaban Kasan Najeriya – Inji Gwamna Fayose


Gwannan jihar Ekiti State, Ayodele Fayose, a juma’ar data gabata ya ce shi zai zama shugaban kasan Najeriya a zaben da za’ayi a shekarar 2019. Gwannan dake tare da jam’iyar siyasa mai alamar lema, People’s…

Read More...