Matasanmu a jiya da yau – Shaye-shaye


Assalamu alaikum Jama’a barkarmu da wannan lokaciya, Ya muka ji da hidimar Sallah da fatan Allah Ya amsa mana ibadunmu amin. Bayan haka ka mar yadda muka alkawarta makon da ya gabata, cewa zamu dora…

Read More...

Matasanmu a jiya da yau – Shaye-shaye


Assalamu alaikum yan uwa ma’abota albarka, barkarmu da sake saduwa a wannan shirinamu “Matasanmu a jiya da yau” kirkirarran shiri dan MATASAMU. Kamar yadda masu bibiyarmu suka sani wannan shiri yana tsokacine akan rayuwar matasanmu…

Read More...

Matasanmu a jiya da yau 7 – shaye-shaye “F”


Matasanmu a jiya da yau 7 Assalamu alaikum ‘yan’uwa masu al’arka barkarmu da kasancewa a wannan gida (Fitila24) a kuma wannan shiri namu (Matasammu a jiya da yau), shirin dake tattaunawa kan rayuwar matasa, fadakar…

Read More...

Matasanmu a jiya da yau – 6


Matasanmu a jiya da yau 6 Assalamu alaikum. Muna wa ‘yan’uwa barka da sake saduwa a wannan gida (Fitila24), cikin wannan shir na Matasanmu a jiya da yau, kirkirarran shir dan Matasa. Idan bamu mantaba,…

Read More...

Matasanmu a jiya da yau 5


Matasanmu a jiya da yau 5 Assalamu alaikum jama’a, barkarmu da sake saduwa, bayan tsawan lokacin da muka kwashi na hutun Azumi, ya akai da hidimar Sallah, kuma ya jama’arku da fatan duk muna cikin…

Read More...

Matasanmu a Jiya da jau 4


Assalamu alaikum yan uwa ma’abota albarka, barkarmu da sake saduwa a wannan shirinamu “Matasanmu a jiya da yau” kirkirarran shiri dan MATASAMU. Kamar yadda masu bibiyarmu suka sani wannan shiri yana tsokacine akan rayuwar matasanmu…

Read More...
matasanmu1

Matasanmu a jiya da yau 3


Matasanmu a Jiya da jau 3 Assalamu alaikum yan uwa ma’abota albarka, barkarmu da sake saduwa a wannan shirinamu “Matasanmu a jiya da yau” kirkirarran shiri dan MATASAMU. Muna bayani akan daya daga cikin annobar…

Read More...
matasanmu1

Matasanmu a Jiya da jau 2


Assalamu alaikum yan uwa ma’abota albarka, barkarmu da sake saduwa a wannan shirinamu “Matasanmu a jiya da yau” kirkirarran shiri dan MATASAMU. A shirin daya gabata, mun ji wadanda ake kira da matasa. Sannan a…

Read More...