Mimbarin Juma'a

Mimbarin Jumma’a – Zakkar fidda kai

  Assalamu alaikum jama'a barkarmu da sake saduwa a wannan rana mai ta Jumma'a, a kuma wannan gida namu mai albarka (Fitila24), a kuma wannan shiri namu na Mimbarin Juma'a. Ina da muke kawo muku da abinda ya saukaka daga khudubar Jumma'a. Yau wannan shirin namu (Mimbarin Juma'a) ya ziyarci Babban…

Mimbarin Jumma’a – taimakon al’umma

Assalamu alaikum jama'a barkarmu da sake saduwa a wannan rana mai ta Jumma'a, a kuma wannan gida namu mai albarka (Fitila24), a kuma wannan shiri namu na Mimbarin Juma'a. Ina da muke zuwa muku da abinda ya saukaka daga khudubar Jumma'a. Bayan haka a yau wannan shirin namu (Mimbarin Juma'a) ya lekane…

Mimbarin Juma’a – Falalar Ciyarwa a watar Ramadan

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu. Godiya ta tabbata ga Allah wanda ya yi mana umarni da aikata kyawawan aiyuka, dan ya saka mana da kyakykyawan sakamako. Tsira da amincin Allah su tabbata ga manzan rahama Muhammad S.A.W. Bayan haka a yau wannan shirin namu (Mimbarin Juma'a) ya lekane Babban…

Mimbarin Jumma’a – Bautan Allah (SWT)

Assalamu'alaikum warahmatullahi wa barakatuhu. Godiya ta tabbata ga Allah wanda ya azurtamu da lafiya, kuma ya sanyamu daga cikin wadanda suka halarci wannan wata mai albarka (Ramadan) cikin rayuwa da lafiya, tsira da amincin Allah su tabbata ga babban jakadan Allah, manzan Rahama annabi Muhammad S.A.W…

Janaba

KHUDUBAR MASJIDIS SALAFIYYA BIU BORNO STATE: 23/03/1438-HJRY 23/12/2016-MLDY TOPIC= [HUKUNCE HUKUNCEN JANABA] ***** MUQADDIMA ***** Ina muku wasiyya da ni mai magana muji tsoron ALLAH SW, shi dayane da bashida kishiya! Shugabane da babu mai ja dashi! Mawadacine da bashida bukata! Mai karfine da babu…

Mimbarin Juma’a – Ashura

KHUDUBAR MASJIDIS SALAFIYYA BIU BORNO STATE: 05/MUHARRAM/1438HJRY 07/OCTOBER/2016MLDY TOPIC= [ASHURA] ***MABUDI: MALAMAN TAFSIRI sunce= lokacinda FIR'AUNA da rundunarsa suka fito don bin ANNABI MUSA A/S da mabiyansa don sukamosu su azabtar dasu, rundunane mai karfin gaske da kuma yawan gaske, har wasu…

Minbarin Juma’a

KHUDUBAR MASJIDIS SALAFIYYA BIU BORNO STATE: 16- Z/QADA- 1437HJRY 19- AUGUST- 2016MLDY TOPIC= [JAN KUNNE MARASA LAFIYA] Na kasa khudubata KASHI 3= ***** KASHI NA-1 ***** MUQADDIMA= Ya Danuwa mai daraja, abubuwa biyune suka ginu suka zama Mutum, 1- RUHI 2- GANGAN JIKI Shi RUHI yana matsayin bakonda yakawo…

Khudubar Juma’a – Hattara da mutuwa

[HATTARA DA MUTUWA] Ya ku 'yan uwa masu daraja! Ya dacewa mai hankali yaribaci lokutansa kuma yarika kididdigan rayuwarsa kuma yakasance mai kiwatan lokacinsa kuma mai rowan lokacinsa ga duk abinda bazai amfaneshi ba, kada yabata dakika daya a rayuwarsa sai ga abinda zai jawo masa anfani na duniya da…

Mimbarin Juma’a – Abin lura a ruwan sama

KHUDUBAR MASJIDIS SALAFIYYA BIU BORNO STATE: 02/ Z-QADA/ 1437HJRY 05/ AUGUST/ 2016MLDY TOPIC= [ABIN LURA A RUWAN SAMA] Na kasashi gida 3: ***** (1) MUQADDIMA ***** Ya ku 'yan uwa masu daraja! Muji tsoron ALLAH kuma mu kiyaye lokuta muribaceta- domin kiyaye lokuta yana anfanar rayuwa, Dare da rana suna…

Mimbarin Juma’a 1

Mumbarin Juma'a 1 Mimbarin Juma'a shirine da Fitila24 ta kirkira dan kawomuku Hudubobin Masallatan Juma'a, dan isar da sakon Malumanmu ga 'yan'uwanmu. Ku kasance da Fitila24.com domin samun shirye-shiryan cigaban rayuwa Wannan shiri zai farane da wata da'daddiyar Huduba wacce fiyayyan halitta manzan…