Musulunci Taskar Rayuwa Archive

YA YA ZAN TUBA? FITOWA TA 4

IDAN INA SO IN TUBA YA ZAN YI?* Yan uwa, na tabbatar bayan dukkan bayanan da suka gabata, galibi zukatanmu sun kwadaitu da son tuba, sai dai abu ne mai sauki ka ji wani

YA YA ZAN TUBA? FITOWA TA 3

ME YA SA MUKE TUBA?* A bisa dabi’a ta dan Adam, ya kan kara samun kwarin guiwa a wajen kowane aiki idan har ya ji akwai wani sakamako mai gwabi da zai samu bayan

YA YA ZAN TUBA? FITOWA TA 1

Dukkan godiya ta tabbata ga Allah mai yawan gafarta zunubai, kuma mai karban Tuba, mai tsananin kamu, mai bude kofar gafara ga masu neman ta, mai saukake hanyan tuba. Tsira da aminci su kara

Musulinci taskar rayuwa – Tsafta tsakanin namiji da mace//2

TSAFTA TSAKANIN NAMIJI DA MACE //2 DEODORANT Idan muka gama da zancen yanke gashin hammata da na kasa, yana da kyau mutane su san amfanin deodorant (turaren hammata), domin yana da mutukar muhimmanci a

Musulinci taskar rayuwa : Tsafta ga namiji da mace//1

TSAFTA GA NAMIJI DA MACE //1 Rayuwar Manzon Allah (SAW) shine mafi kyawun rayuwa, kuma ya koyar da musulmai dukkanin kyawawan dabi’u. Tsarki da tsafta suna da babban matsayi a addinin musulunci, wannan ne

PANADOL MAGANIN ZUNUBAI: FITOWA TA 4

Bita: Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, Kano. MAGANGANUN MAGABATA NA KWARAI DANGANE DA ISTIGHFARI An karbo hadisi daga Nana A’isha, Allah Ta’ala Ya kara yarda a gare ta, Matar Manzon Allah, sallallahu alaihi wa sallama,

PANADOL MAGANIN ZUNUBAI: FITOWA TA 3

Bita: Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, Kano. ADDU’A YAYIN TASHI DAGA GURIN ZAMA An karbo daga Abu Hurairah, Allah ya kara yarda a gare shi, daga Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a

PANADOL MAGANIN ZUNUBAI: FITOWA TA 2

Bita: Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, Kano. SAYYADIL ISTIGHFARI (SHUGABAN ISTIGFARI) Allahumma anta Rabbii laa ilaaha illaa anta khalaktanii wa ana abduKa, wa ana alaa ahadika, wa wa’adika mastada’atu, a’uzubiKa min sharri maa sana’atu abu’u

PANADOL MAGANIN ZUNUBAI:FITOWA TA 1

Bita: Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, Kano. SHI NE MAGANIN ZUNUBAI (ISTIGFARI) Allah Madaukakin Sarki ya ce: “Na ce da su, “Ku nemi gafarar Ubangijinku, lallai Shi mai yawan gafara ne. Zai aiko da girgije

MANYAN HANYOYIN SAMUN GAFARA DA RAHAMAR ALLAH GUDA UKKUNE

1 INGANTACCAN TAUHEEDI wato kadaita Allah acikin bauta da ayyukansa da sunayansa da siffofinsa da kuma koyi da biyayya ga Annabi s.a.w acikin ibada da dukkan rayuwa. 2 YAWAITA TUBA DA ISTIGHFARI Wato ka

JININ AL’ADA DA HUKUNCE-HUKUNCENSA NA MALAM MUHAMMAD RABI’U UMAR RIJIYAR LEMO, KANO – FITOWA TA 6(ii):

HUKUNCE-HUKUNCEN DA SUKA SHAFI MAI HAILA. 6- Saki: Haramun ne akan miji ya saki matarsa ta na cikin jinin haila, saboda hadisin Abdullahi dan Umar- Allah ya yarda da shi- ya saki matarsa ta

JININ AL’ADA DA HUKUNCE-HUKUNCENSA NA MALAM MUHAMMAD RABI’U UMAR RIJIYAR LEMO, KANO – FITOWA TA 6(i):

HUKUNCE-HUKUNCEN DA SUKA SHAFI MAI HAILA. Jinin haila ya na rataya ne da wasu hukunce-hukunce wadanda su ka wajaba akan ‘yan uwa mata su san su, kuma su kiyaye da su, ga su kamar

JININ AL’ADA DA HUKUNCE-HUKUNCENSA NA MALAM MUHAMMAD RABI’U UMAR RIJIYAR LEMO, KANO – FITOWA TA 5(ii):

MATSALOLIN MAI HAILA: 4- Matsala ta hudu: Yankewar jinin haila, ta gan shi yau, gobe ya dauke, jibi ya dawo, haka dai. To wannan yana da hali biyu: (A) Hali na farko: ya zama

JININ AL’ADA DA HUKUNCE-HUKUNCENSA NA MALAM MUHAMMAD RABI’U UMAR RIJIYAR LEMO, KANO – FITOWA TA 5 (i):

MATSALOLIN MAI HAILA: Akwai matsaloli da dama da Mai haila kan hadu da su a wani lokaci, gasu kamar haka : 1- Matsala ta farko : karuwar kwanakin ko raguwarsu. Misali : mace ce

JININ AL’ADA DA HUKUNCE-HUKUNCENSA NA MALAM MUHAMMAD RABI’U UMAR RIJIYAR LEMO, KANO – FITOWA TA 4:

HAILAR MAI CIKI Galibin mata idan suna da ciki ba sa ganin jinin haila, ya na dauke wa ne, amma wasu matan su na ganin jinin, duk da cikin da su ke da shi,

JININ AL’ADA DA HUKUNCE-HUKUNCENSA NA MALAM RABI’U UMAR RIJIYAR LEMO – FITOWA TA 3:

LOKACIN FARA JININ HAILA DA ADADIN KWANAKINSA: Galibin Mata kan fara zubar da jinin al’ada ne idan su na ‘yan shekara sha biyu (12) zuwa sha biyar (15), ko sha shida (16), ko sama

FALALA 15 WADANDA MAI KARATUN ALQUR’ANI YAKE DASU A WAJEN ALLAH:

1. Mutanen Alqur’ani sune Mutanen Allah – in ji Manzo(saw). 2. Allah zai ‘daga darajojinka a duniya da lahira. 3. Alqur’ani zai zama Hujjah a gareka a ranar Lahira. 4. Idan ka karanta Alqur’ani

JININ AL’ADA DA HUKUNCE-HUKUNCENSA NA MALAM RABI’U UMAR RIJIYAR LEMO – FITOWA TA 2:

JININ HAILA DA HIKIMAR YIN SA: Kalmar (Haid)  (الحيض)  a larabce ta na nufin “zubowar wani abu da kwararowarsa”. Amma a shar’ance kalmar (Haid)  ta na nufin wani jini da ya ke fita daga