Nishadi

Nishadi

Assalamu alaikum barkanmu da sake saduwa a wannan shiri namu na Nishadi....... Shirine da yake kawo muku abubuwan nishadan tarwa da fadakarwa ..... Shirinmu zai nishadamtar daku da wannan labarin ne>>>>>>>>>> Wani mahaukaci ne bashi da aiki sai dukan jama a har kirari ake…

NISHADI

Assalamu Alaikum barkanmu da warhaka barkanmu da sake saduwa a wannan lokaci da muke gabatar muku da shirinku wato NISHADI wannan sati shirinmu zai Dan bamu wani Dan gajeran labarine domin nishadinku....... Daga naku===Prince K d ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚ NISHADI................ Wata matace tana yin karago/…

Nishadi 1

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu barkarmu da saduwa a wannan sabon shirin namu Wanda wannan gida mai Albarka wato fitila24 ta kirkiro muku domun saku nishadi da annushuwa.......... Kamar yanda shirin namu yake dandalin nishadi zamu dunga kawo muku abubuwa na ban dariya ban al ajabi harma…

Gidan Aure – Kashi na farko (1)

Maโ€™anar Aure:- Aure wata muhimmiyar damane da ke sada na Miji da Mace, a bisa umarnin Allah (S.W.A), da kuma rayuwa tare da juna da debe kewa ta hanyar koyarwar fiyayyan halitta nannabinmu Muhammad (S.A.W). Kuma Aure ya kunshi Rahama da Tausayi da Sayayya da Taimakekeniya a tsakanin…

#Girke-girke – Gabatarwa

Assalami alaikum, Godiya ga Allah ma daukakin sarki daya bamu ikon kawo muku wannan fili namu na GIRKE-GIRKE mu na fatan Ubangiji Allah ya sanya โ€˜yan-uwa su amfana da abin da ke cikin wannan fili namu amin, Ya na da matukar mahimmanci a zaman takewar rayuwar mu, kulawa da tsaftace hanyar sarrafa abincinmu…

#Ina kuke Mata – Gabatarwa

Assalamu alaikum. Godiya ta tabbata ga Allah Wanda Ya sanar da mutum abin da bai sani ba, Tsira da Amincin Allah Ya tabbata ga annabin mu kuma shugaban mu dan gatan Allah, annabi Muhammad (S.A.W.). Bayan haka, da farko wannan shirin zai yi mana tsokaci akan rayuwar mata saboda ita mace wata halittace…