Rayuwar Mu

TAKADDAMA DA HANYOYIN SASSANTAWA FITOWA NA 8: SALON SARRAFA TAKADDAMA II

Mataki na Biyu (2) Duk da yake kowa yana da hanyar da yake bi wajen warware takaddama, ana iya kasa hanyoyin zuwa kashi uku kamar haka.

  • Gujewa takaddama
  • Fito na fito ko fada
  • Warware matsala
Gujewa Wannan hanya ita ce aka fi yawan…

INA KUKE MATA? DARASI NA DAYA.

"Mata iyayen giji, mata amaren baiwa,mata ginshikin al'umma,mata ado da gatan kowa".   Shimfida Amincin Allah buwayi, gagara misali, ya lullubeku, yaku iyayen Al'umma, {mata} dafatan shirina zai riskeku cikin aminci, walwala, da jin dadi, tare da yalwar koshin…

#Gwa-gwarmaya a Rayuwa – Gabatarwa

Assalamu alaikum. Aminci a gareku ya ku ma’abota jimirin kasancewa tare da wannan gida namu mai tarin albarka (Fitilla), Dan tada tsimi da zaburar da zukata, dani tabbatar zuciya ta tsayu da kanta. Za mu iya kaiwa ga tunanin zuciyoyin mu, mu fassara shi a duniyar rayuwar mu ta zahiri, idan mu ka dage…

#Yara Manyan Gobe – Gabatarwa

Assalami alaikum, Godiya ga Allah ma daukakin sarki daya bamu ikon kawo muku wannan fili namu, mu na fatan Ubangiji Allah ya sanya ‘yan-uwa su amfana da abin da ke cikin wannan fili namu amin, Bayan haka, wannan shiri na YARA MANYAN GOBE, shiri ne wanda zai dinga tsokaci game da tarbiyar yara, rainansu,…

#Girke-girke – Gabatarwa

Assalami alaikum, Godiya ga Allah ma daukakin sarki daya bamu ikon kawo muku wannan fili namu na GIRKE-GIRKE mu na fatan Ubangiji Allah ya sanya ‘yan-uwa su amfana da abin da ke cikin wannan fili namu amin, Ya na da matukar mahimmanci a zaman takewar rayuwar mu, kulawa da tsaftace hanyar sarrafa abincinmu…

#Ina kuke Mata – Gabatarwa

Assalamu alaikum. Godiya ta tabbata ga Allah Wanda Ya sanar da mutum abin da bai sani ba, Tsira da Amincin Allah Ya tabbata ga annabin mu kuma shugaban mu dan gatan Allah, annabi Muhammad (S.A.W.). Bayan haka, da farko wannan shirin zai yi mana tsokaci akan rayuwar mata saboda ita mace wata halittace…

#Tsaro – Gabatarwa

Tsaro kamar yadda kowa ya sani hanya c eta kokarin kare kai daga duk wani abu da zai cuci mutum a zahiri ko badini. A halin gaskiya, duniya na cikin barazanar rashin tsaro domin kasashe da dama sun sami kansu a halin ni’’yasu a sankamakon rashin bin mataken da suka dace wajen tabbatar da tsaro.…

#Al’amuran yau da kulum – Gabatarwa

Assalamu alaiku. Wannan shirin ya zuwa muku ne domin tunatarwa da ilmantarwa akan wasu muhimman abubuwa da suka auku ko suke aukuwa a cikin duniya. Bisa ga lura da muka yi da cewa sau dayawa akan yi wa dalibai ko mai neman aiki kan al’amuran yau da kulum amma sai ga sun fadi, sakamakon fadiwar sai…