Takaddama da Hanyoyi Sasantawa Archive

TAKADDAMA DA HANYOYIN SASSANTAWA FITOWA NA 8: SALON SARRAFA TAKADDAMA II

Mataki na Biyu (2) Duk da yake kowa yana da hanyar da yake bi wajen warware takaddama, ana iya kasa hanyoyin zuwa kashi uku kamar haka. Gujewa takaddama Fito na fito ko fada Warware

TAKADDAMA DA HANYOYIN SASSANTAWA FITOWA NA 7: SALON SARRAFA TAKADDAMA

Mataki na Farko Akan shiga halin takaddama ne idan bukatu ko damuwar mutum biyu ko fiye da haka suka babanta kuma suka kasa daidaituwa. Domin tantance hanyoyin da mutane suke bi wajen SARRAFA takaddama

TAKADDAMA DA HANYOYIN SASANTAWA FITOWA NA 6: MATAKAN HARGITSI

  Matakin Farko (Ruruwar wutar Hargitsi) A wannan mataki ne matsaloli suke fara tasowa kuma abubuwan dab a a dauke su da muhimmanci ba a da yanzu suke zama manyan batuttuwa masu tsanani. Alamomin

TAKADDAMA DA HANYOYIN SASANTAWA FITOWA NA 5: YANAYIN FAHIMTAR KOWANE MUTUM

Abin nufi a nan shine akwai bambanci game da yadda muke gani ko muke fahimta ko fassara al’amura. Wannan bambanci na fihimta yana iya haifar da rashin jituwa ga mutum ko ga mutane ta

TAKADDAMA DA HANYOYIN SASANTAWA FITOWA NA 4: ABUBUWAN DA SUKE HADDASA TAKADDAMA

Kamar yadda aka yi bayani, takaddama abu ce wacce bat a da makawa, wato dole ne ta yi ta faruwa. A kowace rana kowane mutum yana fuskantar takaddama akalla sau biyu ko uk a

TAKADDAMA DA HANYOYIN SASANTAWA FITOWA NA 3: IRE-IREN TAKADDAMA

Yana da muhimmanci mu san ire-iren takaddama da muke tunkara a al’ammuranmu nay au da kullum. Akwai ire-iren takaddama da yawa, amma za mu takaita bayani ne a kan wadannan: Takaddama tsakanin mutum da

TAKADDAMA DA HANYOYIN SASANTAWA FITOWA NA 2: CANJE CANJEN TAKADDAMA

Yawancin mutane idan suka ji wannan kalma “Takaddama ko Hargitsi” abin da ke shiga zuciyarsu shine yaki, ko fada, ko mahawara, ko yamutsi, ko damuwa, ko farmaki da sauransu. Mukan dauki takddama kamar wani

TAKADAMA DA HANYOYIN SASANTAWA – FITOWA TA 1: BAYANAI

FITOWA NA 1: BAYANAI Godiya ta tabbata ga Allah wanda Ya halici dan Adam daga babu kuma ya sanya masa dabara, hankali da hikima. Tsira da aminci su tabbata ga manzon Allah (S.A.W). Wannan