Yara Manyan Gobe

Yara manyan gobr 4. – Tarbiyar ciki (juna biyu)

Yara manyan gobe 4 Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu, 'Yan'uwa barkarmu da sake saduwa a wannan gida mai albarka (Fitla24), a kuma wannan shiri na musamman (Yara manyan gobe). Shirin dake fayyacewa dangane da kula da tarbiyar yaranmu, matakan tarbiya, da masu tarbiyar da sauran al'amuran…

Yara manyan gobe – 3

Yara manyan gobe 3 Assalamu alaikum barkarmu da sake saduwa a wannan gida namu mai tarin albarka Fitila24, a kuma wannan shirinamu shirin Yara Manyan Gobe. Da fatan muna lafiya. A shirinmu daya gabata mun tsayane a dai-dai inda zamu fara bayani akan gudunmawar iyaye wajan inganta tarbiyyar yara, da…

Yara Manyan Gobe 2

Assalamu alaikum barkarmu da sake saduwa a wannan gida namu mai tarin albarka Fitila24, a kuma wannan shirinamu shirin Yara Manyan Gobe 0 0

Yara Manyan Gobe

Assalamu alaikum Godiya ta tabbata ga Allah wanda ya umarcemu da tseratar da kawunanmu da iyalanmu daga azabarsa, kuma ya shiryar da mu hanyar gaiskiya danmu karkatar da kanmu da iyalanmu gareta, kuma ya nuna mana hanyar b'ata dan mu nisantar kanmu da iyalanmu daga azabarsa. Tsira da amincin Allah su…