Nishadi

Assalamu alaikum barkanmu da sake saduwa a wannan shiri namu na Nishadi…….
Shirine da yake kawo muku abubuwan nishadan tarwa da fadakarwa …..
Shirinmu zai nishadamtar daku da wannan labarin ne>>>>>>>>>>

Wani mahaukaci ne bashi da aiki sai dukan jama a har kirari ake mai da SAMA DASHI indai akacemai sama dashi ko waye dagashi sama yakeyi ya kwada da kasa😺😺😸
Hausawa sukace rana dubu ta barawo daya tame kaya.
Ashe ya hadu da sabon kurtu anacemai sama dashi yadaga wannan kurtun yabuga da kasa aiko kurtun sojan nan yatashi yakira abokansa suka ma mahaukacinan dukan kawo wuka….πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€
Mahaukaci yaje yayi jinya bayan Kwana biyu mutumin ya warke yara basa fasa tsokanar mahaukaci yana fito sukacemai SAMA DASHIπŸ˜†πŸ˜†πŸ˜†πŸ˜†πŸ˜†
Budan bakin mahaukaci yace barshi kawai yayi nauyi…………
…..
Naku Prince k d
Gaduk mai wani sabon labari na nishadi ya tuntubi ni ta 08141837666 what’s app

Ku kasance a wannan gida mai albarka dan samun shirye shiryan FITILA24!

Ga mai bukatar samun shirye-shiryan FITILA24 a shafin Whatsapp sai ya biyomu ta wannan link din

ko a biyomu a shafinmuna.

Fb Page: - Facebook Page Fb Group: - Fitila24 Twitter: - @Fitila24 .

Comments

comments

Leave a Reply

Name *
Email *
Website